IQNA - Falasdinu ta yi kira ga hukumar kula da ilimi, kimiya da al'adu ta Majalisar Dinkin Duniya (UNESCO) da ta kare masallacin Ibrahimi da ke birnin Hebron a kudancin gabar yamma da gabar kogin Jordan ta mamaye daga hannun gwamnatin sahyoniyawan.
Lambar Labari: 3493816 Ranar Watsawa : 2025/09/04
Tehran (IQNA) Sashen kayan tarihi na filin jirgin sama na birnin Alkahira tare da hadin gwiwar 'yan sanda na birnin sun samu nasarar samun wasu rubuce-rubucen musulunci guda 13 kafin fita da su.
Lambar Labari: 3486538 Ranar Watsawa : 2021/11/10